Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Cikin Hotuna: Yadda kuke kare kanku daga sanyin bana
An wallafa
Yayin da yanayin sanyi ke ci gaba da ratsa sassan arewacin Najeriya da makwabta, mun wallafa hotunanku da kuka turo mana game da yadda kuke kare kan ku daga sururun sanyin, wanda masana ke cewa ba a taba yin kamarsa ba.