Cikin Hotuna: Yadda kuke kare kanku daga sanyin bana

An wallafa

Yayin da yanayin sanyi ke ci gaba da ratsa sassan arewacin Najeriya da makwabta, mun wallafa hotunanku da kuka turo mana game da yadda kuke kare kan ku daga sururun sanyin, wanda masana ke cewa ba a taba yin kamarsa ba.

Al Fakki Muhammad Shereef

Asalin hoton, Al Fakki Muhammad Shereef

Bayanan hoto, Al Fakki Muhammad Shereef ya ce: "Mu namu yankin yana da sanyi sosai kuma muna kare shi sosai."
Safiyyat Abdulhamid

Asalin hoton, Safiyyat Abdulhamid

Bayanan hoto, Safiyyat Abdulhamid ta ce "mu a nan birnin Kumasi sanyi akwai sauki sosai, gari dai ya yi hazo amma ba sosai ba, kuma hoto na yau ne"
Salisu Usman Sabo

Asalin hoton, Salisu Usman Sabo

Bayanan hoto, Salisu Usman Sabo daga Adamawa
Bello Buhari Sk

Asalin hoton, Bello Buhari Sk

Bayanan hoto, Bello Buhari Sk
Mujaheed Ahmad

Asalin hoton, Mujaheed Ahmad

Bayanan hoto, Mujaheed Ahmad
Ahmad Lawal Aliyu

Asalin hoton, Ahmad Lawal Aliyu

Bayanan hoto, Ahmad Lawal Aliyu daga kasar Turkiyya, wanda ya ce "sanyin da ake yi a Najeriya bai kai na Turkiyya ba".
Bello Buhari Sk

Asalin hoton, Bello Buhari Sk

Bayanan hoto, Bello Buhari Sk
Iliyasu Abubakar Ikd Potiskum

Asalin hoton, Iliyasu Abubakar Ikd Potiskum

Bayanan hoto, Iliyasu Abubakar Ikd Potiskum ya ce wannan ce "Irin shiga da nake yi wajen kare kaina daga sanyi"
Suleiman Abdullah

Asalin hoton, Suleiman Abdullah

Bayanan hoto, Suleiman Abdullah
Tijjani Abdullahi Bashir

Asalin hoton, Tijjani Abdullahi Bashir

Bayanan hoto, Tijjani Abdullahi Bashir daga Kano
Abdullahi Jibrin Khalid

Asalin hoton, Abdullahi Jibrin Khalid

Bayanan hoto, Abdullahi Jibrin Khalid
علي ادريس

Asalin hoton, علي ادريس

Bayanan hoto, علي ادريس
Hafizu Balarabe Gusau

Asalin hoton, Hafizu Balarabe Gusau

Bayanan hoto, Hafizu Balarabe Gusau ya ce shi "Komai sanyi ban cika rufe kaina da hular sanyi ba, saboda ji nake kamar kaina ya koma siffar mata"
Adam Umar Dady

Asalin hoton, Adam Umar Dady

Bayanan hoto, Adam Umar Dady: "Ga yadda nake kare kaina daga sanyin bana. Allah ya sa mu fita a daga cikinsa lafiya"
Ibrahim R. Ibrahim

Asalin hoton, Ibrahim R. Ibrahim

Bayanan hoto, Ibrahim R. Ibrahim
Ahmad Hamisu

Asalin hoton, Ahmad Hamisu

Bayanan hoto, Ahmad Hamisu
Umar H Maidoki

Asalin hoton, Umar H Maidoki

Bayanan hoto, Umar H Maidoki
Ahmad Umar

Asalin hoton, Ahmad Umar

Bayanan hoto, Ahmad Umar
Auwal Bin Shua'ibu Al-Dambattawiy

Asalin hoton, Auwal Bin Shua'ibu Al-Dambattawiy

Bayanan hoto, Auwal Bin Shua'ibu Al-Dambattawiy
Comr Youssouf Baduku Jnr

Asalin hoton, Comr Youssouf Baduku Jnr

Bayanan hoto, Comr Youssouf Baduku Jnr
Abba Tijjani Geidam

Asalin hoton, Abba Tijjani Geidam

Bayanan hoto, Abba Tijjani Geidam
brahim Idris Assad Yola

Asalin hoton, brahim Idris Assad Yola

Bayanan hoto, brahim Idris Assad Yola