Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin Cous-cous mai kayan lambu
An wallafa
Latsa hoton da ke sama ku kallon bidiyon:
Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.
Sannan don taimakon sauran matan da ke son samun sabbin girke-girke don yin abincin buda baki.
A yau za mu nuna muku yadda ake yin Cous-cous mai kayan lambu, wanda Safiyya Ahmad Abdulhamid ta yi mana.