Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin Awarar Kwai

Bayanan bidiyo, Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin Awarar Kwai
An wallafa

Latsa hoton da ke sama ku kallon bidiyon:

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

Sannan don taimakon sauran matan da ke son samun sabbin girke-girke don yin abincin buda baki.

A yau za mu nuna muku yadda ake yin Awarar Ƙwai, wanda Hafsat Musa ta yi mana.

Wasu na baya da za ku so ku kalla