Girke-girken Ramadan: Yadda ake yin Faten Dankalin Hausa

Bayanan bidiyo, Girke-girken Ramadan: Yadda ake yin Faten Dankalin Hausa
An wallafa

Latsa hoton da ke sama ku kallon bidiyon:

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

Sannan don taimakon sauran matan da ke son samun sabbin girke-girke don yin abincin buda baki.

A yau za mu nuna muku yadda ake yin Faten Dankalin Hausa, wanda Maryam Sa'idu ta yi mana.