Girke-Girken Ramadan - Yadda ake Danderun Nama
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.
Sannan don taimakon sauran matan da ke son samun sabbin girke-girke don yin abincin buda baki.
A yau za mu nuna muku yadda ake yin Danderun Nama, wanda Maryam Asia @Chef.Maryama ta yi mana.