Za ku iya wanka da sabulun da aka yi da dodon-koɗi?
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wani Bafaranshe mai shekara 28 na amfani da ruwan jikin dodon-koɗi mai yauƙin nan don yin sabulu da shi, wanda yake sayarwa a kasuwannin ƙasar.
Shi kaɗai ne cikin masu ƙananan sana'o'i da ke ƙirƙire-ƙirƙire uku da ke samar da irin wannan abu a FAransa, ya kuma ce ba a cutar da dodon-koɗin wajen yin sabulun.
Wasu bidiyon da za ku so