Bakanen da ya zama Baindiye ta hanyar kwaikwayo
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Nasiru Shagari Kwatas wani matashi ne da tsananin son Indiya ya sa yake kwaikwayon irin raye-rayensu sauran al'adunsu.
Yana cikin ƙungiyar Bollywood Nigeria wato ta masu tsananin son fina-finan Indiya.
BBC ta tattauna da shi a wannan bidiyon.