Espanyol 0-0 Real Madrid
Espanyol ta samu bugun tazara daga yadi na 40 kuma Adrián Embarba ya buga kwallo amma ta je hannun golan Real Thibaut Courtois.
Wannan shafi ne kai tsaye da ke dauke da labarin wasanni da ake fafatawa a karshen mako musamman wasan Espanyol da Real Madrid.
Mohammed Abdu
Espanyol ta samu bugun tazara daga yadi na 40 kuma Adrián Embarba ya buga kwallo amma ta je hannun golan Real Thibaut Courtois.
Barcelona za ta goyi bayan Espanyol domin ta yi mata aikin cin Real Madrid a karon farko.
Idan hakan ya yi wu Barcelona za ta ci gaba da zama a kan teburi kenan da tazarar maki daya.
Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X

Asalin hoton, bbc

Asalin hoton, BBC Sport
Espanyol ta kori kocinta a jiya inda Francisco Rufete wanda yake daraktan wasannin kungiyar zai ja ragama zuwa karshen wasannin bana.
Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X
Barcelona ce ke kan gaba a lokacin da aka dakatar da wasanni saboda bullar cutar korona. Amma ana ci gaba da wasan La Liga sai Barca ta yi canjaras biyu dalilin da ya sa Real Madrid ta samu dama kenan.
Kuma koda an kammala kakar bana Barcelona da Real Madrid sun kare da maki iri daya to Real ce ta zama zakara saboda ita ce ta yi nasara a karawar El Clasico.
Aikin da ke gaban Real Madrid shi ne ta ci karawa bakwai da ke gabanta to ta lashe kofin La Liga na bana kena.

Asalin hoton, BBC Sport
Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X
Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X

Asalin hoton, BBC Sport

Asalin hoton, BBC Sport

Asalin hoton, BBC Sport
Jama'a barkanmu da saduwa a shirin kai tsaye a labarin wasanni a karawa tsakanin Espanyol da Real Madrid a gasar La Liga.
Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper zan gabatar da shirin.
Za ku iya bayar da gudunmuwa a BBC Hausa Facebook ko kuma ta Twitter.