Jama'a barkanmu da saduwa cikin shirin labarin wasanni kai tsaye a karawa tsakanin Real Madrid da Real Mallorca a ci gaba da gasar La Liga fafatawar mako na 31.
Za ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da ake gabatar da shirin ta BBC Hausa Facebook ko kuma ta Instagram.
Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper TW zan gabatar muku da shirin.