A nan muka kawo kaershen shirin da fatan kun ji dadin shirin za ku tara a wani wasan nan gaba.
Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper Tw ke fatan asha ruwa lafiya, a kuma yi bukukuwan karamar sallah lafiya.
Allah ya kawo mana karshen wannan annobar ta cutar kotrona.
Sai anjimanku.








