Borussia Dortmund ta doke Wolfsburg 2-0

Wannan shafi na kawo muku labaran wasanni da rahotanni kai tsaye kuma da dumi-duminsu game da abubuwan da ke faruwa a sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu

  1. 'Yan saman teburi, bayan wasannin mako na 26

    Kai tsaye

    Asalin hoton, BBC Sport

  2. Jama'a barkanku da kasancewa a cikin labarin wasanni kai tsaye da za a ci gaba da gasar Bundesliga karawar mako na 27.

    Za kuma mu dinga kawo muku wainar da ake toyawa a fagen wasanni a fadin duniya a karshen mako.

    Za ku iya bayar da gudunmawa a lokacin da ake gabatar da shirin kai tsaye a bbchausa facebook ko ta twitter a bbchausa.

    Sunana Mohammed Abdu Mamman skeeper zan kasance da ku a cikin shirin.