Yadda Aljeriya ta lashe kofin AFCON

Labarai da bayanai kai-tsaye game da wasan karshe a Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka AFCON 2019.

Rahoto kai-tsaye

Umar Rayyan and Umar Mikail

  1. 'Yan wasan Senegal suna atisaye

    Filin wasa na 30 June

    A

    Asalin hoton, Getty Images

    A

    Asalin hoton, Getty Images

    A

    Asalin hoton, Getty Images

  2. Barka da Yamma!

    Jama'a barka da shigowa wannan shafi wanda zai kawo maku labarai da bayanai kan wasan karshe na Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka AFCON 2019.