Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Yadda Chelsea ta doke Manchester City

Chelsea ta doke Manchester City 2-0 a fafatawar da suka yi a gasar Firimiya mako na 16. Mun kawo Labarai da sharhi kai-tsaye game da dukkanin wasannin da aka fafata a ranar Asabar.

Rahoto kai-tsaye

Abdulwasiu Hassan and Awwal Ahmad Janyau

  1. Kalli yadda Liverpool suka shigo

    Kalli yadda 'yan Liverpool suka shiga filin wasa.

  2. An ture Keita, '09 Bournamouth 0-0 Liverpool

    An hankade Naby Keita a wani keita da ke iya tuna wa mutane irin yadda Liverpool ta kaya da Burnley. Irin wannan wasan za a sake yi a yau?

  3. An fara wasa, Bournamouth 0-0 Liverpool

    Jama'a barkanku da shigowa wannan shafin indfa za mu kawo muku labarai da sharhi game da wasan Bournamouth da Liverpool da aka fara a halin yanzu.