GOAL, Arsenal 1-0 Huddersfield
Lucas Torreira ne ya ci wa Arsenal kwallo.
Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Chelsea ta doke Manchester City 2-0 a fafatawar da suka yi a gasar Firimiya mako na 16. Mun kawo Labarai da sharhi kai-tsaye game da dukkanin wasannin da aka fafata a ranar Asabar.
Abdulwasiu Hassan and Awwal Ahmad Janyau
Lucas Torreira ne ya ci wa Arsenal kwallo.
Marcus Rashford ne ya kara wa Fulham.
Crystal Palace ta ci kwallo a lokacin da ba tsammanci ci ba. Da kai ne Jeffrey Schlupp ya ci kwallon.
A daidai loikacin da ake ganin Fulham za ta tabuka wani abu, sai dara ta ci gida. Andre-Frank Anguissa ya samu katin gargadi na biyu, lamarin da ya sa aka ba shi jan kati. Yanzu Man U ta fi su 'yuan wasa a kan fili bayan kasancewarta kulob din da ke kan gaba.