Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Kofin Duniya: Yadda Croatia ta doke Najeriya

Najeriya ta sha kashi a fafatawarta da Croatia a rukuninsu na D a gasar cin kofin duniya da ake gudanarwa a Rasha.

Rahoto kai-tsaye

Awwal Ahmad Janyau

  1. Yadda Croatia suka isa fili, Croatia 0-0 Najeriya

  2. An fito fili, Croatia 0-0 Najeriya

  3. Yadda Super Eagles suka isa filin Kaliningrad, Croatia 0-0 Najeriya

  4. Barkar mu da wannan lokaci, Croatia 0-0 Najeriya

    Jama'a barkarmu da wannan lokaci

    Za mu kawo ma ku sharhi kai-tsaye a kan wasan Croatia da Najeriya a gasar cin kofin duniya.