Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Kofin Duniya: Yadda Croatia ta doke Najeriya

Najeriya ta sha kashi a fafatawarta da Croatia a rukuninsu na D a gasar cin kofin duniya da ake gudanarwa a Rasha.

Rahoto kai-tsaye

Awwal Ahmad Janyau

  1. Croatia ta ci, Croatia 1-0 Najeriya

  2. Rakitic ya karbi kati, Croatia 0-0 Najeriya

    Ivan Rakitic ya karbi katin gargadi bayan ya yi wa Victor Moses keta.

  3. 'Yan wasan Super Eagles da ke benci

    Ezenwa, Akpeyi, Ebuehi, Musa, Ogu, Nwankwo, Onazi, Omeruo, Awaziem, Iheanacho, Echiejile da kuma Obi

  4. Minti 30 da wasa, Croatia 0-0 Najeriya

    Har yanzu Najeriya ba ta gwada golan Croatia ba.

  5. Argentina da Iceland sun tashi 1-1, Croatia 0-0 Najeriya

    Duk wanda ya samu nasara tsakanin Najeriya da Croatia zai dare teburin rukuninsu na D

  6. 'Yan wasan da ke bugawa Croatia wasa, Croatia 0-0 Najeriya

  7. Najeriya ta kai kora, Croatia 0-0 Najeriya

    Balogun ya nemi ya sa kai amma ya fadi a gidan Croatia.

  8. Moses ya kai hari, Croatia 0-0 Najeriya

    Amma ya fadi a harabar gidan Croatia

  9. Kramaric ya yi kokarin auna golan Najeriya daga nesa, Croatia 0-0 Najeriya

  10. Croatia sun dawo suna taba Najeriya, Croatia 0-0 Najeriya

  11. Croatia ta kai hari, Croatia 0-0 Najeriya

    Amma Perisic ya buga kwallon saman raga

  12. Mikel ya kai hari, Croatia 0-0 Najeriya

    Amma golan Croatia ya cafke kwallon

  13. 'Yan wasan da ke bugawa Najeriya wasa, Croatia 0-0 Najeriya

  14. Croatia sun yi kwance gida, Croatia 0-0 Najeriya

  15. Najeriya na taba Croatia, Croatia 0-0 Najeriya

  16. Croatia sun samu kwana, Croatia 0-0 Najeriya

  17. Moses ya kai kora, Croatia 0-0 Najeriya

    Amma Croatia ta kabe

  18. Croatia 0-0 Najeriya

  19. An fara wasa, Croatia 0-0 Najeriya

  20. 'Yan wasan da za su buga wa Croatia da Najeriya wasa, Croatia 0-0 Najeriya