Yadda Real Madrid ta lashe kofin Zakarun Turai

Real Madrid ta yi nasarar lashe kofin Zakarun Turai karo na uku a jere bayan ta doke Liverpool ci 3-1 a wasan karshe da suka fafata a birnin Kiev na Ukraine.

Rahoto kai-tsaye

Awwal Ahmad Janyau

  1. Mane ya karbi kati, Real Madrid 2-1 Liverpool

  2. Saura kiris Madrid ta kara, Real Madrid 2-1 Liverpool

  3. Bale ya ci irin kwallon Ronaldo, Real Madrid 2-1 Liverpool

    Kauce wa X
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X

  4. Liverpool ta fi yawan cin kwallaye a gasar Zakarun Turai a bana, Real Madrid 0-0 Liverpool

    Liverpool ta ci kwallaye 46 a gasar zakarun Turai a bana, kuma Mohamed Salah ne ya ci kwallaye 11, Firmono 10, Mane 10.

    Liverpool

    Asalin hoton, Getty Images

  5. Saura minti 14 a hure wasa, Real Madrid 2-1 Liverpool

  6. Benzema ya yi satar gida, Real Madrid 2-1 Liverpool

  7. Madrid sun dawo suna matsawa Liverpool, Real Madrid 2-1 Liverpool

  8. Saura kiris Ronaldo ya ci, Real Madrid 2-1 Liverpool

    Robertson ne ya kabe kwallon a kusa da ragar Liverpool

  9. Real Madrid ta koma tsaron gida, Real Madrid 2-1 Liverpool

  10. Mane ya daki karfi, Real Madrid 2-1 Liverpool

    Saura kiris ya rama wa Liverpool

  11. Yadda Gareth Bale ya ci Liverpool, Real Madrid 2-1 Liverpool

    Ya ci irin kwallon da Ronaldo ya ci a bana a ragar Juventus

    Bale

    Asalin hoton, Getty Images

  12. Yadda Benzema ya ci Liverpool, Real Madrid 2-1 Liverpool

    Real Madrid

    Asalin hoton, Reuters

  13. Yadda Mane ya ci Real Madrid, Real Madrid 2-1 Liverpool

    Real Madrid da Liverpool

    Asalin hoton, Getty Images

  14. Bale ya ci irin kwallon da Ronaldo da ya ci Juventus, Real Madrid 2-1 Liverpool

  15. Bale, Real Madrid 2-1 Liverpool

  16. Liverpool sun koma baya, Real Madrid 1-1 Liverpool

  17. Yadda Ramos ya yi wa Salah keta, Real Madrid 1-1 Liverpool

    Ya ja hannunsa har ya kai shi kasa ya lankwasa hannun

    Real Madrid

    Asalin hoton, Getty Images

  18. Bale ya canji Isco, Real Madrid 1-1 Liverpool

    Real Madrid ta yi canji

  19. Saura Kiris Isco ya ci, Real Madrid 1-1 Liverpool

  20. Yanzu kwallo ta dawo sabuwa, Real Madrid 1-1 Liverpool