Kofin Duniya: Nigeria ta sake haduwa da Argentina

Ku biyo domin samun bayanai da sharhi kan jadawalin kasashen da za su fafata a Gasar cin Kofin Duniya a Russia a shekarar 2018.

Rahoto kai-tsaye

Nasidi Adamu Yahya

  1. Anan muka kawo karshen wannan shiri na musamman. Da fatan kun ji dadin kasancewa tare da mu. Za ku iya ci gaba da samun lamaranmu a shafin intanet, bbchausa.com sanna ku bibiye mu a shafukanmu na sada zumunta da muhawara.

  2. Rukunin H

    Poland za ta hadu da Senegal

    Asalin hoton, Getty Images

  3. Rukunin G

    Ingila za ta kara da Tunisia

    Asalin hoton, Getty Images

  4. , Rukunin F

    Jamus za ta fafata da Sweden

    Asalin hoton, Getty Images

  5. Rukunin E

    Brazil ta fado Rukukin E

    Asalin hoton, Getty Images

  6. Rukunin C

    Faransa za ta gwabza da Peru

    Asalin hoton, Getty Images

  7. Rukunin D

    Nigeria za ta kara da Argentina

    Asalin hoton, Getty Images

  8. Rukunin B

    Iran da Morocco za su kece raini

    Asalin hoton, Getty Images

  9. Kasashen da ke Rukunin A

    Saudiyya za ta hadu da Masar

    Asalin hoton, Getty Images

  10. Labarai da dumi-dumi, Nigeria za ta soma wasa da Croatia

  11. , Sweden ta fada Rukunin mutuwa?

    • Germany
    • Mexico
    • Sweden
  12. Senegal na Rukunin H

    Ga kasashen Rukunin

    • Poland
    • Senegal
    • Colombia
  13. Panama za ta kara da Ingila

    Ga kasashen da za su fafata a Rukunin

    • Belgium
    • Panama
    • Tunisia
    • England
  14. Labarai da dumi-dumi, , Korea ta Kudu na Rukunin F

    Kasashen da ke Rukunin

    • Germany
    • Mexico
    • Sweden
    • South Korea
  15. Labarai da dumi-dumi, Morocco za ta fuskanci Spain

    Kasashen da ke Rukunin

    • Portugal
    • Spain
    • Morocco
    • Iran
  16. Labarai da dumi-dumi, An sanya Nigeria a Rukunin D

    Kasashen da ke Rukunin

    • Argentina
    • Iceland
    • Croatia
    • Nigeria
  17. Labarai da dumi-dumi, Russia da Saudiyya ne za su soma fafatawa

    Kasashen da ke Rukinin A

    • Russia
    • Saudi Arabia
    • Egypt
    • Uruguay
  18. Labarai da dumi-dumi, Poland ta shiga Rukunin H

  19. Labarai da dumi-dumi, Belgium ta tsinci kanta a Rukunin G

  20. Labarai da dumi-dumi, Jamus ta fada cikin Rukunin F