Anan muka kawo karshen wannan shiri na musamman. Da fatan kun ji dadin kasancewa tare da mu. Za ku iya ci gaba da samun lamaranmu a shafin intanet, bbchausa.com sanna ku bibiye mu a shafukanmu na sada zumunta da muhawara.
Kofin Duniya: Nigeria ta sake haduwa da Argentina
Ku biyo domin samun bayanai da sharhi kan jadawalin kasashen da za su fafata a Gasar cin Kofin Duniya a Russia a shekarar 2018.
Rahoto kai-tsaye
Nasidi Adamu Yahya
Rukunin H

Asalin hoton, Getty Images
Rukunin G

Asalin hoton, Getty Images
, Rukunin F

Asalin hoton, Getty Images
Rukunin E

Asalin hoton, Getty Images
Rukunin C

Asalin hoton, Getty Images
Rukunin D

Asalin hoton, Getty Images
Rukunin B

Asalin hoton, Getty Images
Kasashen da ke Rukunin A

Asalin hoton, Getty Images
Labarai da dumi-dumi, Nigeria za ta soma wasa da Croatia
, Sweden ta fada Rukunin mutuwa?
- Germany
- Mexico
- Sweden
Senegal na Rukunin H
Ga kasashen Rukunin
- Poland
- Senegal
- Colombia
Panama za ta kara da Ingila
Ga kasashen da za su fafata a Rukunin
- Belgium
- Panama
- Tunisia
- England
Labarai da dumi-dumi, , Korea ta Kudu na Rukunin F
Kasashen da ke Rukunin
- Germany
- Mexico
- Sweden
- South Korea
Labarai da dumi-dumi, Morocco za ta fuskanci Spain
Kasashen da ke Rukunin
- Portugal
- Spain
- Morocco
- Iran
Labarai da dumi-dumi, An sanya Nigeria a Rukunin D
Kasashen da ke Rukunin
- Argentina
- Iceland
- Croatia
- Nigeria
Labarai da dumi-dumi, Russia da Saudiyya ne za su soma fafatawa
Kasashen da ke Rukinin A
- Russia
- Saudi Arabia
- Egypt
- Uruguay
Labarai da dumi-dumi, Poland ta shiga Rukunin H
Labarai da dumi-dumi, Belgium ta tsinci kanta a Rukunin G
Labarai da dumi-dumi, Jamus ta fada cikin Rukunin F
