Sojojin Sudan sun janye daga yarjejeniyar dakatar da buɗe wuta in ji wasu kafofi

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke wakana a Najeriya da makwabtanta da kuma sauran sassan duniya kai tsaye

Rahoto kai-tsaye

Muhammad Annur Muhammad and Nabeela Mukhtar Uba

  1. 'Abin da ya sa Perez ke neman Mourinho ya koma Real Madrid'

  2. Yadda na ji bayan Gawuna ya koma wajen Kwankwaso - Ganduje

  3. Rayuwar masu zama a ƙarƙashin gada a Kano

  4. Yadda wasu 'yan APC ke zargin gwamnoni da wawushe fom na takara

  5. Ƙalubalen da ke gaban APCn Kano bayan naɗin Sule Garo

  6. Arsenal na zawarcin Osimhen,Mourinho zai iya koma wa Real Madrid

  7. Ƴan wasa 10 da za su haska a zagayen kusa da ƙarshe na Gasar Zakarun Turai

  8. Abin da muka sani kan kashe masu kallon ƙwallo a Adamawa

  9. Ganduje ya mayar wa Abba Kabir martani

  10. Yadda batun tsayar da ɗan takarar haɗin gwiwa ya raba kan 'yan adawar Najeriya

  11. Ko jam'iyyun hamayyar Najeriya za su iya tsayar da ɗan takara ɗaya?

  12. Bayern Munich na son ta tsawaita kwantaragin Kane,Chelsea na nazari kan Alonso da Silva

  13. Rigunan ƙasashe da za su fi ƙayatarwa a Gasar Kofin Duniya ta 2026

  14. Ƙasashe 10 da suka fi yawan masu fama da yunwa a duniya

  15. Newcastle na son Jackson,watakil Conte ya koma Chelsea

  16. Yadda mutanen wasu garuruwan Sokoto suka watse bayan sace sama da mutum 100

  17. Dadasare: Macen da ta fara aikin jarida da asibiti a arewacin Najeriya

  18. FA Cup: Chelsea ta kai wasan karshe kwana hudu da korar koci, The FA Cup

    The FA Cup

    Asalin hoton, Getty Images

    Enzo Fernandez ne ya ci ƙwallon da Chelsea ta kai wasan karshe a FA Cup, bayan doke Leeds United 1-0 a Wembley ranar Lahadi.

    Ƙungiyar Stamford Bridge ta samu wannan damar kwana huɗu tsakani da korar kociya, Liam Rosenior, saboda kasa samun nasarorin da ake bukata.

    Chelsea, wadda ke fama da koma baya ta yi wannan namijin kokarin karkashin kociyan riƙon kwarya, Calum McFarlane da zai yi aiki zuwa karshen kakar bana.

    Leeds ta sa ran za ta yi wani abun, ganin wasa na uku da ta fuskanci Chelsea da yin nasara 3-1 cikin watan Disamba a Elland Road da yin 2-2 a karawa ta biyu a Stamford Bridge a Premier League a bana.

    Yanzu dai Chelsea za ta sake komawa Wembley ranar 16 ga watan Mayu, domin buga wasan karshe da Manchester City, wadda ta yi waje da Southampton 2-1 ranar Asabar.

    Karon farko da Chelsea ta kai zagayen karshe a FA Cup tun bayan rashin nasara a hannun Liverpool a 2022.

  19. Ko Cristiano Ronaldo zai iya lashe manyan kofuna biyu a bana?

  20. Arsenal na zawarcin Araujo, Man U na shirin sayar da 'yan wasa 13