Jami'an EFCC sun kama tsohon ministan lantarki Saleh Mamman

Wannan shafi yana kawo muku labarai kai-tsaye kan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Abdullahi Bello Diginza, Haruna Kakangi, Nabeela Mukhtar Uba and Mukhtar Adamu Bawa

  1. Yadda manyan ƴansiyasar Amurka ke neman a tsige Trump saboda yaƙin Iran

  2. Ko farashin man fetur zai sauka a Najeriya bayan tsagaita wuta a yaƙin Iran?

  3. Dortmund ta nace wa Sancho, Tottenham ta matsa a kan Trafford

  4. Ko jam’iyyun hamayyar Najeriya za su iya shawo kan matsalolinsu gabanin 2027?

  5. Me ya kamata ku sani kan babban taron jam'iyyun siyasa na Ƙasa

  6. Kalli yadda mutanen Iran ke murna bayan yarjejeniyar tsagaita wuta

  7. Atiku da Obi da Kwankwaso sun jagoranci zanga-zanga a Abuja

  8. Shin nasara Trump ya samu ko faɗuwa bayan amincewa da tsagaita wuta a yaƙin Iran?

  9. Ba za mu bari a ƙwace mana ADC ba - Nafi'u Gombe

  10. Sharuɗɗa 10 da ke cikin yarjejeniyar tsagaita wutar yaƙin Amurka da Iran

  11. Mutum 2,360 aka kashe a Najeriya a wata ukun farkon 2026 - Rahoto

  12. Me ya janyo musayar yawu tsakanin Kwankwaso da Nafi'u Bala?

  13. Ko farin jinin Buhari zai yi tasiri a siyasar ɗansa?

  14. Liverpool na harin Camavinga, Barca da Juventus na son Silva

  15. Ƙasashe 10 da suka fi samar da man fetur a duniya

  16. Matakan da jam'iyyun adawar Najeriya ke shirin ɗauka gabanin 2027

  17. Yadda fasa-ƙwaurin cinnaka ya zama sana'a mai maiƙo a duniya

  18. Yadda sojojin Najeriya suka kashe ƴaƴan Ado Aleiro da ƴanbindiga 65

  19. United za ta siyar da Ugarte, Vinicius na son komawa Ingila

  20. Wace dabara ta rage wa jam'iyyar ADC?