Jami'an EFCC sun kama tsohon ministan lantarki Saleh Mamman

Wannan shafi yana kawo muku labarai kai-tsaye kan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Abdullahi Bello Diginza, Haruna Kakangi, Nabeela Mukhtar Uba and Mukhtar Adamu Bawa

  1. Ganduje ya mayar wa Abba Kabir martani

  2. Yadda batun tsayar da ɗan takarar haɗin gwiwa ya raba kan 'yan adawar Najeriya

  3. Ko jam'iyyun hamayyar Najeriya za su iya tsayar da ɗan takara ɗaya?

  4. Bayern Munich na son ta tsawaita kwantaragin Kane,Chelsea na nazari kan Alonso da Silva

  5. Rigunan ƙasashe da za su fi ƙayatarwa a Gasar Kofin Duniya ta 2026

  6. Wane ne mutumin da ya kai hari a taron da Donald Trump ke halarta?

  7. Ƙasashe 10 da suka fi yawan masu fama da yunwa a duniya

  8. Newcastle na son Jackson,watakil Conte ya koma Chelsea

  9. Yadda mutanen wasu garuruwan Sokoto suka watse bayan sace sama da mutum 100

  10. Dadasare: Macen da ta fara aikin jarida da asibiti a arewacin Najeriya

  11. Yadda jiragen Iran marasa matuƙa suka sauya yadda ake yaƙi a duniya?

  12. Me zamu iya tunawa game da rangadin Fafaroma Leo XIV a Afrika?

  13. FA Cup: Chelsea ta kai wasan karshe kwana hudu da korar koci, The FA Cup

    The FA Cup

    Asalin hoton, Getty Images

    Enzo Fernandez ne ya ci ƙwallon da Chelsea ta kai wasan karshe a FA Cup, bayan doke Leeds United 1-0 a Wembley ranar Lahadi.

    Ƙungiyar Stamford Bridge ta samu wannan damar kwana huɗu tsakani da korar kociya, Liam Rosenior, saboda kasa samun nasarorin da ake bukata.

    Chelsea, wadda ke fama da koma baya ta yi wannan namijin kokarin karkashin kociyan riƙon kwarya, Calum McFarlane da zai yi aiki zuwa karshen kakar bana.

    Leeds ta sa ran za ta yi wani abun, ganin wasa na uku da ta fuskanci Chelsea da yin nasara 3-1 cikin watan Disamba a Elland Road da yin 2-2 a karawa ta biyu a Stamford Bridge a Premier League a bana.

    Yanzu dai Chelsea za ta sake komawa Wembley ranar 16 ga watan Mayu, domin buga wasan karshe da Manchester City, wadda ta yi waje da Southampton 2-1 ranar Asabar.

    Karon farko da Chelsea ta kai zagayen karshe a FA Cup tun bayan rashin nasara a hannun Liverpool a 2022.

  14. Ko Cristiano Ronaldo zai iya lashe manyan kofuna biyu a bana?

  15. Arsenal na zawarcin Araujo, Man U na shirin sayar da 'yan wasa 13

  16. Yadda jam'iyyun hamayya sama da goma ke neman yi wa Tinubu taron dangi

  17. Yadda al'ada ke tasiri a rayuwar matan Afrika

  18. Abin da muka sani kan hare-haren ƴanbindiga 'mafiya muni' a Bamako da kewaye

  19. Abin da ya kamata ku sani kan babban zaɓen Najeriya na 2027

  20. Rogers zai ci ga da zama Turai, Milan na harin Akanji