Barka da Boksin Day
Nasidi Adamu Yahaya ne yake muku barka da Boksin Day, wato ranar da ake raba kyautuka da aka samu ranar Kirmimeti.
Sannunku da sake saduwa da mu a shafin labarai kai-tsaye.
Za mu kawo rahotanni na abubuwan da ke faruwa a sassan duniya.
Ku biyo mu.
