Barkanmu da Juma'a
Masu shigiwa wannan shafi na BBC Hausa barkanmu da safiya, da fatan mun wayi gari lafiya.
Barkanmu da Juma'a Hajji babbar rana, ranar da bawa kan nema kan samu.
Ku kasance da mu a yinin yau domin karanta labarai da rahotanni kai tsaye na wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Sunana Halima Umar Saleh, ina fatan Allah Ya sa mu dace da duk abubuwan alherin da muke nema a yau.
