Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da shirin samar da aikin yi ga mutum 774,000

Wannan shafi ne da ke kawo muku abarai da rahotanni na wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da wasu sasssan duniya a ranar da muka shiga sabuwar shekarar 2021.

Rahoto kai-tsaye

Umar Mikail

Sallama

Maraba da shigowa da shafin kai-tsaye mai kawo rahotannin abubuwan da ke faruwa a sassan duniya.

Za mu mayar da hankali kan harkokin Najeriya da Nijar da maƙwabtansu.

Umar Mikail ne ke muku barka da hantsin Talata.