Mun zo ƙarshe
Nan muke saka aya a rahotannin da muke kawo muku kai tsaye a wannan shafi.
Umar Mikail ne ke cewa mu haɗu gobe da safe cikin ikon Allah.
Idan kuka duba ƙasa za ku ga labarai kamar haka:
- Matar El-Rufai ta jagoranci maci zuwa Majalisar Wakilai kan yawaitar fyaɗe a Najeriya
- Za a kori likitocin da suka ƙi jingine yajin aiki a Akwa Ibom
- Majalisa za ta yi bincike kan murabus ɗin sojoji 365 a Najeriya
- Ma'aikatan lafiya 140 ne korona ta kashe a Iran
- Ministan Afirka ta Kudu ya kamu da cutar korona
- Yawan al’umar duniya 'zai ragu, na Najeriya zai ƙaru'
- Buhari ya kaɗu da mutuwar Tolulope Artile
- Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutum 50 a India
- 'Yan Habasha da suka maƙale a Yemen kukan matsin rayuwa
- An kashe Fahim Saleh mai kamfanin Gokada a New York
- Jirgin kai kayan agaji ya fadi a Somaliya



















