Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a daidai wannan lokaci muka kawo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin a yau.:
- An hango gwaggwan birrai dauke da jarirai a Najeriya
- Za a rika boye sunaye mutanen da aka yi wa fyade a Masar
- Cutar korona ta yi ajalin Sarauniya a Afirka ta Kudu
- An sake bude zirga-zirgar jiragen sama a Sudan ta Kudu
- An fallasa 'yan majalisar da ke ɗumama kujera a Kenya
- Korona za ta jawo yunwa ta kashe mutum 12,000 kullum a karshen 2020 - Oxfam
- 'Yan sandan Najeriya sun kama gungun 'yan fashi a Ondo
- An kama mutum 4 da zargin 'lalata' yara a Nasarawa
Ku duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da wasu muhimmai..