Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a daidai wannan lokaci muka kawo karshen kawo muku labarai da rahotanni kai-tsaye, sai kuma gobe idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin kanun labaran da muka wallafa a wannan shafin:
- An kori 'yan sanda huɗu daga aiki saboda kashe baƙar-fata a Amurka
- Ban taba mika ikona ga Abba Kyari ba - Buhari
- Ministar Abuja 'ta bayar da albashinta don kuɓutar da fursunoni'
- Faransa ta haramta amfani da hydroxychloroquine don maganin korona
- Za a bude masallatai da coci-coci a Afirka Ta Kudu
- Za a dawo da zirga-zirgar jirage tsakanin biranen Saudiyya
- Yaɗuwar korona na raguwa a Saudiyya
- Za a fitar da matakan buɗe makarantu a Najeriya
- Covid-19: Mutum 87 sun sake warkewa a Legas
- Sojojin Najeriya sun sake kashe 'yan bindiga 30 a Zamfara
Ku duba ƙasa domin karanta labaran da wasu muhimmai...













