Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Senegal ta kasa kai labari

Senegal ta kasa tsallakewa zuwa zagaye na biyu a gasar cin kofin duniya bayan Colombia ta doke ta 0-1 a wasan rukuni na karshe da suka fafata.

Rahoto kai-tsaye

Abdulwasiu Hassan and Awwal Ahmad Janyau

  1. Bakin koci daya tilon da ya je gasar

    Senegal 0-0 Colombia

    Kocin Senegal, Aliou Cisse, shi kadai ne bakin kocin da ya je wannan gasar kofin duniyar. A yanzu kuma shi ne ke jagorancin kasar Afirka daya tilo da ta saura a gasar.

    Kocin na Senegal dai shi ne kocin da ya fi karancin shekaru a cikin masu horar da 'yan wasa a gasar.

  2. Japan 0-0 Poland, Senegal 0-0 Colombia

    An aka ashi canjaras a wasan Japan da Poland zai yi wa Senegal dadi

  3. Minti 40 da wasa, Senegal 0-0 Colombia

    Har yanzu babu ci.

  4. Kawo yanzu babu sauyi a teburin rukunin

    Senegal 0-0 Colombia

    A halin yanzu Japan ce take saman teburi duk da cewa tana canjaras da Poland 0-0. Senegal za ta zama ta biyu idan aka tashi haka, kuma Colombia da Poland za su koma gida .

    Amma cin kwallo daya a wannan wasan ka iya sauya komai ...

  5. Sane ya buga kwallon saman raga, Senegal 0-0 Colombia

  6. Senegal ta samu bugun tazara, Senegal 0-0 Colombia

    An sake yi wa Mane keta

  7. James bai ji dadi ba, Senegal 0-0 Colombia

    Ya yi fitar gaggawa tun kafin hutun rabin lokaci saboda rauni

  8. Yadda Falcao ya barar da wata dama, Senegal 0-0 Colombia

    Saura kiris Falcao ya ci amma kwallon ta bi saman agar Senegal daga bugun tazara da Colombia ta samu

  9. Colombia ta yi gaggawar canji, Senegal 0-0 Colombia

    James ya ji rauni Muriel ya karbe shi

  10. Sadio Mane na yi wa Colombia barazana, Senegal 0-0 Colombia

  11. Senegal na ta kokarin auna ragar Colombia daga nesa, Senegal 0-0 Colombia

  12. Senegal na taka leda, Senegal 0-0 Colombia

  13. Colombia a samu bugun tazaa, Senegal 0-0 Colombia

    amma kwallon ta fita

  14. Yadda Senegal ta samu fanariti da aka soke, Senegal 0-0 Colombia

    Lafari ya soke fanaritin bayan ya tantance a bidiyo

  15. Japan 0-0 Poland

    A daya wasan rukunin H babu ci kawo yanzu

  16. An yi minti 20 da wasa, Senegal 0-0 Colombia

    Babu ci

  17. Ismaila ya buga, Senegal 0-0 Colombia

    Amma Golan Colombia ya kame kwallon

  18. Senegal ta samu bugun tazara, Senegal 0-0 Colombia

  19. Lafari ya ki ba Senegal fanariti, Senegal 0-0 Colombia

  20. Lafari zai diba bidiyo, Senegal 0-0 Colombia