Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 13/02/2025

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 13/02/2025

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Haruna Ibrahim Kakangi da Abdullahi Bello Diginza

Assalamu alaikum

Masu bin shafin BBC Hausa kai-tsaye kamar kullum muna yi muku fatan wayar gari lafiya.

Barkanmu da sake hauwa da ku a daidai wannan lokaci domin kawo muku halin da duniya ke ciki.

Muna maraba da ku a shafukanmu na sada zumunta domin tafka muhawara kan labaran da muke wallafa.