Afcon Morocco: Najeriya ta kai zagaye na biyu da maki tara

Wannan shafi ne da zai ke kawo muku bayanai kan wasan Uganda da Najeriya da na Tanzaniya da Tunisia a gasar kofin nahiyar Afirka ta 2025 da ake yi a Moroko.

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu

  1. Yadda teburin rukunin na uku yake, Afcon Morocco 2025

    Afcon

    Asalin hoton, Getty Images

  2. Wasannin da za a buga ranar Talata, Afcon Morocco 2025

    Afcon

    Asalin hoton, Getty Images

  3. Barkanmu da shiga sharhi da bayanan wasanni

    Jama'a barkanmu da shiga shirin sharhi da bayanan wasanni kai tsaye tare da ni Mohammed Abdu Mamman Skipper Tw.

    Za ku iya tafka muhawara a shirin ko bayar da gudunmuwa a BBCHausa Facebook.