Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 15/12/2024

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 15/12/2024

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Abdullahi Bello Diginza da Ahmad Bawage

Assalamu alaikum

Masu bin shafin BBC Hausa barkanmu da hutun ƙarshen mako.

Abdullahi Bello Diginza ke fatan sake kasancewa da ku a daidai wannan lokaci domin kawo muku irin wainar da ake toyawa a faɗin duniya.

Ku biyo mu a shafukan sada zumunta domin tafka muhawara kan labaran da muke wallafawa.