Wace wasiyya Fafaroma Fracis ya bari?

Asalin hoton, Getty Images
Yayin da ake gudanar da jana'izar Fafaroma Francis a yau Asabar, shin ko kun san me ya yi ajalinsa?
Fafaroma dai ya rasu ne a safiyar Litinin, 21 ga watan Afrilun 2025 - yana da shekara 88 a duniya.
Ku danna nan don karanta wasiyyar da ya bari da kuma abin da ya yi ajalinsa.








