Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na 10 ga watan Fabrairun 2025

Rahoto kai-tsaye

Ibrahim Haruna Kakangi, Ahmad Bawage da Aisha Aliyu Jaafar

Buɗewa

Masu bibiyar mu barkan mu da safiyar Litinin.

Kun shigo shafin labarai kai-tsaye na BBC Hausa.

Ku kasance da mu domin samun labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da makwaɓtanta da kuma sauran sassan duniya.