Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafin na kawo muku labarai da rahotanni kan abubuwan da ke faruwa a sassan duniya 05/04/2025

Rahoto kai-tsaye

Isiyaku Muhammed

Buɗewa

Barkanmu da wannan safiya ta Asabar.

Isiyaku Muhammed yake fatan sake saduwa da ku a wannan shafin na labaran kai-tsaye.

Da fatan za ku kasance tare da mu.