Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo maku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 18/07/2024.

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Umar Mikail da Usman Minjibir

Barka

Masu bibiyarmu barka da hantsin Alhamis, sannunmu da shigowa shafin labarai kai-tsaye na ranar Alhamis.

Ku biyo mu domin sanin abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, musamman a Najeriya, da Nijar da maƙwabtansu.