An je hutun shan ruwa, Minti na 23: Norway 0-0 Ingila
Bayan shafe minti 23 ana shafa ƙwallo yanzu an tsagaita don ƴanwasa su jiƙa maƙoshi.
Yau ana zabga zafi a birnin Miami.

Asalin hoton, Getty Images
Haruna Kakangi tare da taimakon AI
Bayan shafe minti 23 ana shafa ƙwallo yanzu an tsagaita don ƴanwasa su jiƙa maƙoshi.
Yau ana zabga zafi a birnin Miami.

Asalin hoton, Getty Images
Alex Howell, mai ba da rahoto na BBC Sport England a filin wasa na Miami
Thomas Tuchel na ta juya hannunsa yana neman ƴanwasan Ingila su ƙara ƙaimi da zarar suka ɗauki ƙwallo.
Zuwa yanzu ban ga alamar wasa ya ɗauki zafi fa.

Asalin hoton, Getty Images
Ingila ta samu bugun bayan Anthony Gordon ya ja ƙwallo da gudu har cikin da'irar Norway

Asalin hoton, Getty Images
An fara wannan wasa tsakanin Norway da Ingila, inda ake sa ran samun ɗaya daga cikinsu da za ta kai matakin wasan kusa da ƙarshe.


Ana gab da take leda a birnin Miami.

Asalin hoton, Getty Images