Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da kawo maku rahotannin abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 19/10/2024

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Ahmad Bawage da Abdullahi Bello Diginza

Buɗewa

Masu bibiyar mu barkan mu da hantsin Asabar.

Kun shigo shafin labarai kai-tsaye na BBC Hausa.

Fatan ana hutun karshen mako lafiya.

Ku kasance da mu a wannan shafi domin samun labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da kuma sauran sassan duniya.