Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Rahoto kai-tsaye
Usman Minjibir, Nabeela Mukhtar Uba, A'isha Babangida, Buhari Muhammad Fagge and Ahmad Tijjani Bawage
Ƴan Afirka 7 da ke cikin jerin attajiran duniya a 2026
Shin yaƙin Iran da Amurka ya zo ƙarshe ne?
Dalilinmu na zaɓar tsarin falle ɗaya na mulkin Najeriya - NDC
Dr. East: Baturen da ya fara assasa jaridar Hausa a Najeriya
Ko zan rasa raina sai na yaƙi zalunci - Pantami
Me ɗage shari'ar ADC ke nufi?
Yaƙin Iran: Wace ƙasa ce ta yi nasara?
Matar da ta haifi ƴan biyar bayan shekara 12 tana neman haihuwa
Shin Goodluck Jonathan zai iya tasiri idan ya tsaya takara a zaben 2027?
Mece ce ACF, kuma me ya janyo rikici a cikinta?
Alƙawura 5 da Tinubu ya yi wa ƴan Najeriya, shin ya cika?
Yadda Akpabio ya yi barazanar fitar da Oshiomhole daga zauren majalisar dattawa
'Babu wani ɗan takara da zai kai labari a Najeriya ba tare da ƙuri'un Igbo ba'
Da gaske ne Iran na amfani da kifaye a matsayin ƴanƙunar baƙin wake?
Ta yaya tarwatsewar ƴan adawa zai shafi zaɓen 2027?
Faɗan daba uku da suka janyo asarar rayuka a Kano
'Abin da ya sa na sulhunta El-Rufai da Uba Sani a maƙabarta'
Mene ne matsayin Ganduje a siyasar Kano?
Yaushe za a rufe ƙofar sauya sheƙa a Najeriya?
