Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Usman Minjibir, Nabeela Mukhtar Uba, A'isha Babangida, Buhari Muhammad Fagge and Ahmad Tijjani Bawage

  1. Yadda ƴanbindiga suka sace shugaban ƙaramar hukuma a Zamfara

  2. Me ya sa jarirai ba su cika barci da daddare ba?

  3. Wane tasiri sababbin harajin Trump za su yi ga tattalin arziƙin Najeriya?

  4. Yadda gwamnati ta ware biliyoyin naira domin gyaran masallatai da coci a kasafin 2026

  5. Matsaloli 5 da za ku iya fuskanta idan kuna cin abinci daf da kwanciya barci

  6. Budurwar da ta rubuta Qur'ani da hannu cikin salo mai ƙayatarwa

  7. Rundunonin sojin Najeriya 12 da jihohin da suke karewa

  8. Abin da BBC ta gani a makarantar da aka kashe ɗalibai 120 a Iran

  9. Abubuwan da suka sauya a Nijar shekara uku bayan juyin mulki

  10. Abin da ke ƙunshe a cikin wasiƙar da Trump ya rubuta wa Tinubu

  11. Abubuwan da yarjejeniyar nukiliyar Amurka da Saudiyya ta ƙunsa

  12. Kotu ta yanke wa waɗanda suka sace ɗaliban Oyo hukunci

  13. Wane ne Abu Salim al-Barnawi, mai ɗaukar hoton ISWAP da sojojin Najeriya suka kashe?

  14. 'Matakai uku da muke bi don ceto ɗaliban da aka sace a Borno'

  15. Me ya sa wasu ƙasashen Afirka ke ƙin karɓar kuɗaɗen tallafin Trump?

  16. Me ake yi da kadarorin da ake ƙwacewa daga waɗanda ake zargi da sata a Najeriya?

  17. Da gaske gajimare ne ya faɗo a hanyar Abuja zuwa Kaduna?

  18. Ma'aikatun Najeriya 5 da suka fi yawan ma'aikatan bogi - ICPC

  19. Yadda cacar baki ta kaure tsakanin APC da Kwankwaso akan matsalar tsaro

  20. Yadda tsawa ta kashe yara 6 ƴan gida ɗaya a Adamawa