Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Usman Minjibir, A'isha Babangida and Abdullahi Bello Diginza

  1. Yadda mayaƙa ke inganta salon kai hari da jirage marasa matuƙa a Najeriya da wasu ƙasashen

  2. Cututtukan da za a iya ɗauka a wajen kitso ko aski

  3. Bukatunmu kan gyaran dokar zaɓen Najeriya - El-Rufai

  4. Abin da muka sani kan bidiyon wasu mata da ƴanbindiga ke dukansu a daji

  5. Tinubu zai je Birtaniya ziyarar aiki

  6. Da gaske ne magungunan naƙuda na gargajiya na aiki?

  7. Harin Kwara: 'Sun kashe kowa' sai wanda Allah ya tseratar

  8. Attajirin da ya fara kasuwanci da jarin naira 20

  9. Abin da ya sa muka amince da ɓangaren Wike na PDP - INEC

  10. Matsalar tsaro ƙaruwa take yi ko raguwa a arewacin Najeriya?

  11. 'Jihohin da aka fi kashe mutane a Najeriya cikin watan Janairu'

  12. Mece ce aƙidar ƙungiyar mayaƙan Mahmuda, wadda ake zargi da hannu a harin Kwara?

  13. Ƙasashen Afirka biyu tal da suka mallaki jirgin yaƙin zamani na F-16

  14. 'Komai nawa ya ƙare saboda tsare ni shekara 11 babu sharia'

  15. Yadda gyaran dokar zaɓen Najeriya ke ci gaba da janyo takaddama

  16. Waɗanne dokokin zaɓe ne majalisar Najeriya ta amince a yi wa gyara?

  17. ...Daga Bakin Mai Ita tare da Ahmad Shanawa

  18. Ɓangarori biyar da gwamnati ta gaza kare fararen hula a Najeriya - Rahoto

  19. 'Mahara sun turo wasiƙa kafin kai hari a Kwara'

  20. Tura sojojin Amurka Najeriya: Me hakan ke nufi ga tsaron ƙasar?