Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Usman Minjibir, A'isha Babangida and Abdullahi Bello Diginza

  1. Ko farashin kayan masarufi ya sauya yayin da aka shiga Ramadan?

  2. Yadda 'yanbindiga suka tilastawa wasu 'yan Najeriya tserewa zuwa Benin

  3. Manyan gyare-gyaren da aka yi wa dokar zaɓen Najeriya

  4. Wane tasiri rinjayen APC a Majalisar dokokin Najeriya zai yi ga dimokuraɗiyyar ƙasar?

  5. Bambanci tsakanin azumin Musulmi da na Kirista

  6. Gargaɗin da Najeriya ta yi wa 'yan kasarta kan shiga yaƙe-yaƙe a ƙasashen waje

  7. Abu shida da za ku yi la'akari da su game da watan Ramadan

  8. Wane horo sojojin Najeriya za su samu daga dakarun Amurka?

  9. Yadda aka ga watan Azumin Ramadan a Najeriya

  10. Yadda Musulunci ya yi tasiri a addinan ƙasar Brazil

  11. Yadda za ku iya ganin jinjirin watan Ramadan

  12. Gobarar Singa: 'Ni da ƴan'uwana ba mu cire ko tsinke ba'

  13. Me dokokin Najeriya suka ce game da satar jin wayar wani?

  14. Mene ne 'sinadarin' Thallium sulphate da El-Rufai ya zargi ofishin Ribadu da shigarwa Najeriya?

  15. Dattijon da ya auri mata 23 da haihuwar ƴaƴa 70

  16. Sharuɗɗa 17 da Jama'atu ta gindaya wa masu tafsiri a Najeriya

  17. Yadda Ribadu ya yi martani ga El-Rufai kan zargin shigar da guba Najeriya

  18. Wace ƙungiya ce Miyetti Allah, wadda Amurka ke zargi kan ayyukan rashin tsaro a Najeriya?

  19. Da gaske ƴan Najeriya na shiga aikin soja a Rasha?

  20. Muna sake nazari kan jaddawalin zaɓen 2027 - INEC