Barkanmu da warhaka!
Masu bibiyarmu a wannan shafi, Nabeela Mukhtar Uba ce ke yi muku barka da wannan rana ta Juma'a.
Kamar yadda muka saba, za mu wallafa muku labarai da bayanan abubuwan da suke faruwa a Najeriya da Nijar da sauran sassan duniya.
Zan kasance tare da abokin aiki, Haruna Ibrahim Kakangi. Da fatan za ku kasance tare da mu.
Za kuma ku iya zuwa shafukanmu na sada zumunta - Facebook da X (Tuwita) da Instagram domin karanta wasu ƙarin labaran da kuma kallon bidiyo.
