Chelsea ta rama abin da Manchester City ta yi mata a Etihad

Wannan shafi ne kai tsaye da zai ke kawo muku labarin wasanni a karawa tsakanin Chelsea da Manchester City da sauran karawar da ake yi a wannan lokacin.

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu

  1. Wadanda za su buga fafatawar Chelsea da Man City

    Kai tsaye

    Asalin hoton, BBC Sport

    Kai tsaye

    Asalin hoton, BBC Sport

  2. Chelsea da Manchester City

    Bayanan bidiyo, Bashir mai Manchester City
  3. Wadanda za su buga wa Chelsea karawar

    Kauce wa X
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X

  4. Ra'ayinku ta BBC Hausa Twitter

  5. Chelsea da Manchester City

    Bayanan bidiyo, Yusuf Boda mai goyon bayan Chelsea
  6. Ra'ayinku a BBC Hausa Twitter

    Kauce wa X
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X

  7. Wadanda za su buga wa Manchester City wasa

  8. Chelsea da Manchester City

    Bayanan bidiyo, Ismail Ibrahim - Mai goyon bayan Man City
  9. Kokarin da Chelsea ke yi a Premier League

    • Chelsea ta ci wasa uku a jere a dukkan karawar da ta yi kwanan nan.
    • Wasa daya aka ci Chelsea daga bakwai da ta yi a seven Premier League ta ci uku da canjaras uku.
    • Wasa 12 The Blues ta yi a gida a Premier League da wadda ke rike da kofi amma ba a doke ta ba
    • Olivier Giroud ya ci Manchester City kwallo a karawa uku a Premier League.
    Kai tsaye

    Asalin hoton, BBC Sport

  10. Chelsea da Manchester City

    Bayanan bidiyo, Two Pocket - Mai goyon bayan Chelsea
  11. Chelsea da Man City

    • Manchester City ta yi nasara a wasa biyar daga bakwai baya da suka yi a dukkan karawa ta yi canjaras daya da rashin nasara a wasa daya.
    • Wasa daya ne kwallo bai shiga ragar Chelsea ba a fafatawa 11 da suka yi a baya a gasar cin kofin Premier League encounters.
  12. Jama'a barkanmu da kasancewa cikin shirin labarin wasanni da zan kawo muku karawa tsakanin Chelsea da Manchester City kai tsaye da za su kara a gasar Premier League.

    Za ku iya bayar da gudunmuwarku a BBC Hausa Facebook ko ta Twitter.

    Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper TW zan gabatar da shirin.