Hotunan bikin Kirsimeti daga sassan duniya

An wallafa

Kiristoci a fadin duniya na bikin Kirsimeti - daya daga cikin lokuta mafi muhimmanci ga mabiya addinin Kirista. Shekara ta biyu ke nan da ake samun raguwar jama'ar da ke halartar bukukuwan Kirsimeti saboda tasirin annobar korona.

Dukkan hotunan nan na da hakkin mallaka.