Muhammadu Sa'ad Abubakar: Hotunan bikin cikar Sarkin Musulmin Najeriya shekara 15 a kan mulki

A ranar 2 ga watan Nuwamba ne ake bikin naɗa Sultan Muhammadu Sa'ad Abubakar na uku a matsayin Sarkin Musulmi

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, A ranar 2 ga watan Nuwamba ne ake bikin naɗa Sultan Muhammadu Sa'ad Abubakar na uku a matsayin Sarkin Musulmi
An wallafa
An nada shi ne bayan rasuwar yayansa Sultan Muhammadu Maccido a hatsarin jirgin sama a ranar 29 ga watan Oktoban 2006

Asalin hoton, Usman Yahaya Sarda

Bayanan hoto, An nada shi ne bayan rasuwar yayansa Sultan Muhammadu Maccido a hatsarin jirgin sama a ranar 29 ga watan Oktoban 2006
Gwamnan Sokoto Aminu Tambuwal da wasu manyan mutane

Asalin hoton, Usman Yahaya Sarda

Bayanan hoto, Manyan mutane da suka hada da gwamnoni da sarakuna da malamai na cikin wadanda suka halarci bikin
Mahalarta taron sun yi addu'a ga Mai alfarma sarkin Musulmi da kuma Najeriya baki daya

Asalin hoton, Usman Yahaya Sarda

Bayanan hoto, Mahalarta taron sun yi addu'a ga Mai alfarma sarkin Musulmi da kuma Najeriya baki daya
Sultan Sa'ad shi ne Sarkin Musulmin Najeriya na 20 tun daga Mujaddadi Shehu Usman Danfodiyo wanda ya rayu daga shekarar 1754 zuwa 1817

Asalin hoton, Usman Yahaya Sarda

Bayanan hoto, Sultan Sa'ad shi ne Sarkin Musulmin Najeriya na 20 tun daga Mujaddadi Shehu Usman Danfodiyo wanda ya rayu daga shekarar 1754 zuwa 1817
'Yan uwa da abokan arziki na cikin dimbin mahalarta taron

Asalin hoton, Usman Yahaya Sarda

Bayanan hoto, 'Yan uwa da abokan arziki na cikin dimbin mahalarta taron
Sultan Sa'ad na III ya zamo Sarkin Musulmi mai ilimin addini da na zamani wanda ya kawo sauye-sauye na ci gaba sosai a mulkinsa.

Asalin hoton, Usman Yahaya Sarda

Bayanan hoto, Sultan Sa'ad na III ya zamo Sarkin Musulmi mai ilimin addini da na zamani wanda ya kawo sauye-sauye na ci gaba sosai a mulkinsa
An haifi Sultan Muhammadu Sa'ad Abubakar a ranar 24 ga watan Agusta 1956, kuma ɗa ne ga Sarkin Musulmi na 17 Sir Abubakar na III, wanda ya yi mulki tsawon sama da shekara 50.

Asalin hoton, Usman Yahaya Sarda

Bayanan hoto, An haifi Sultan Muhammadu Sa'ad Abubakar a ranar 24 ga watan Agusta 1956, kuma ɗa ne ga Sarkin Musulmi na 17 Sir Abubakar na III, wanda ya yi mulki tsawon sama da shekara 50