Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Jerin hare-haren da aka kai a makarantun Arewacin Najeriya
An wallafa
'Yan bindiga suna ci gaba da kai hare-hare a makarantun arewacin Najeriya inda suke sace dalibai sannan su kashe wasu.
Sau da dama ana sako wadanda aka sace bayan an biya kudin fansa.
Wannan lamari na ci gaba da kashe gwiwar iyayen da ke son kai 'ya'yansu makaranta.
Mun duba jerin hare-haren da aka kai a makarantun Arewacin Najeriya: