Hotunan yadda wasu shugabannin duniya suka yi bikin Babbar Sallah

An wallafa

Ga wasu hotuna na yadda wasu shugabannin duniya suka yi bikin Babbar Salla a ƙasashensu.

Turkish President Recep Tayyip Erdogan (C) makes a statement after performing Eid al-Adha prayer with Turkish Cypriot President Ersin Tatar (R) at Hala Sultan Mosque prayer on July 20, 2021. (Photo by Ercin Erturk/Anadolu Agency via Getty Images)

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya gudanar da jawabi bayan kammala Sallar Idi a Masallacin Hala Sultan ranar Talata.
Assimi Goita was attending Eid prayers at Grand Mosque in Bamako

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Janar Assimi Goita shugaban gwamnatin rion ƙwaryar Mali ya yi tasa Sallr Idin a babban masallacin Bamako
Manya a Masarautar Saudiyya

Asalin hoton, Saudi Gazette

Bayanan hoto, Wasu manya a Masarautar Saudiyya kenan suna tasu Sallar Idin a birnin Riyadh
King Salman and Son

Asalin hoton, The Saudi Post - English

Bayanan hoto, Sarkin Saudiyya Salman Dan Abdul'aziz da ɗansa Yarima Mohammed Bn Salman a ranar salla
Bazoum

Asalin hoton, Niger Presidency

Bayanan hoto, Shugaban Jamhuriyyar Nijar Mohamed Bazoum yana addu'a bayan kammala Sallar idi a Niamey.
ABIDJAN, IVORY COAST - JULY 20: Ivorian President Alassane Ouattara arrives to perform Eid al-Adha prayer on the courtyard of Riviera Golgf Mosque within covid-19 restrictions in Abidjan, Ivory Coast on July 20, 2021. (Photo by Cyrille Bah/Anadolu Agency via Getty Images)

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Nan kuma shugaban Ivory Coast ne President Alassane Ouattara ya halarci Sallar Idin a filin idi da ke Masallacin Riviera Golf a Abidjan cikin bin matakan hana yaɗuwar cutar korona.
Muhammadu Buhari

Asalin hoton, Muhammadu Buhari

Bayanan hoto, Shugaba Muhammadu Buhar na Najeriya kenan da ɗansa Yusuf daga gefe da kuma wasu manya a mahaifarsa Daura da ke jihar Katsina suna Sallar Idi.
President Dr. Arif Alvi offered Namaz-e-Eid-ul-Azha, at Faisal Mosque, Islamabad.

Asalin hoton, President of Pakistan

Bayanan hoto, Shugaba Dr. Arif Alvi na Pakistan yana Sallar Idin Layya a Masallacin offered Faisal da ke Islamabad.
President Dr. Arif Alvi offered Namaz-e-Eid-ul-Azha, at Faisal Mosque, Islamabad.

Asalin hoton, President of Pakistan

Bayanan hoto, Nan ma shugaban Pakistan ɗin ke addu'o'i tare da sauran manyan ƙasar bayan idar da sallar.
Alsisi

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Shi ma shugaban Masar Abdel-Fattah El-Sisi ya yi tasa Sallar Idi a Masallacin Malik Al-Mulk da ke Matrouh Sabon New Alamein City.