Kayatattun hotunan Afirka na wannan mako: 11 - 17 Disamba 2020

An wallafa

Wasu zaɓaɓɓun hotunan Afrika na wannan makon:

An ga magoya bayan ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam'iyyar NRD Mohamed Bazoum a ranar 15 ga Disamba suna jiran isowar sa a filin tashi da saukar jiragen sama na Mano Dayak dake Agadez.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, An ƙara nuna wa duniya wannan shiga a ranar Talata, yayin da magoya bayan ɗan takarar shugaban kasar Nijar Mohamed Bazoum ke jiransa a filin jirgin saman Agadez.
A ranar Juma'a kenan yayin da masu shiga gasar ƙawa ta mata ke kan hanyar zuwa gasar ƙawa a Dakar

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A ranar Juma'a kenan yayin da masu shiga gasar ƙawa ta mata ke kan hanyar zuwa gasar ƙawa a Dakar.
... Gasar in baka yi bani wuri ce da shiga iri-iri, da ake gudanarwa karkashin wasu bishiyun kuka a Dakar babban birnin Senegal.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, ... Gasar in ba ka yi bani wuri ce da shiga iri-iri, da ake gudanarwa karkashin wasu bishiyun kuka a Dakar babban birnin Senegal.
Mambobin rundunar sojin Kenya kenan yayin da suke ɗauke da mumbarin shugaban ƙsar yayin bikin ranar 'yancin kai na Nyayo da ke Nairobi, a Kenya, ranar 12 ga watan Disamba

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A ranar Asabar wasu sojoji ke dauke da mumbarin shugaban kasa a shirye-shiryen bikin ranar samun 'yancin kan Kenya ...
... a wannan shekara an kara takunkumi a shigar da ake yi, a wani yunƙuri na rage yaduwar kwayar cutar korona.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, ... a wannan shekara an kara takunkumi a shigar da ake yi, a wani yunƙuri na rage yaduwar kwayar cutar korona.
... Wani shushaina kenan dake gyaran takalma

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, ... Wani shushaina kenan da ke gyaran takalma.
Sai kuma wata mace dake dauke da kayan amfanin gona yayin da ta doshi wata tankar mayakan Tigray da aka daina aiki da ita

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, ... Wasu tankunan sojojin Habasha kenan da aka girke a Mehoni a ranar Juma'a, dakarun gwamnati sun jima suna yaƙi da dakarun Tigray.
... Dubban yan gudun hijirar da suka tserewa yankin Tigray bayan da suka isa sansanin yan gudun hijira na Um Raquba

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, ... Dubban yan gudun hijirar da suka tserewa yankin Tigray bayan da suka isa sansanin yan gudun hijira na Um Raquba.
Police patrol inside the Government Science school in Kankara, in northwestern Katsina state, Nigeria after gunmen abducted students on December 15, 2020.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Ranar Talata kenan yayin da ƴan sanda ke sintiri a jihar Katsina bayan sace ɗaliban makarantar sakandiren garin Kankara a jihar Katsina da ke Najeriya.
Wani ɗakin ɗaliban makarantar sakandiren garin Kankara kenan da aka sace a jihar Katsina dake arewacin Najeriya

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, ... Dakinsu ya kasance ba kowa a ranar Alhamis, saboda har zuwa wannan lokaci ba a san inda suke ba.
Yan dugun hirar Habasha kenan da suka tsere daga yankin Tigray saboda yaƙi

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Daga ƙarshe wannan wani hoto ne na yan gudun hijira a sansanin Um Raquba a Habasha.

Dukkanin hotunan akwai masu su.